Koyi game da ‘yancin addini ko imani
Duba ababen aikinmu a Hausa
Koyarwar Masu kawo Sauyi na Asali
Tsarin karatu da aka riga aka shirya, mai sauƙin amfani kuma mai sauƙin saukewa, domin wayar da kai da kuma tattara jama’a a matakin ƙasa a cikin al’ummomin gida. Kayan koyarwa da za a iya saukewa don taimaka maka ƙarfafa al’ummarka!
Ƙarin koyoWaƙokin sarewa da Ganga
Ƙara wayr da kai a cikin al’ummarku ta hanyar wani labara da zai taimaka wa mutane su yi tunani ko suna daraja haƙƙoƙin da aka kare ta ‘yancin addini ko akida
Ƙarin koyoGame da mu
Muna samar da kayan koyo don taimaka maka ka inganta ’yancin addini ko akida ga kowa.
Ku koyi game da ko mu su wanene