Kayan aikin kwas
Nemo duk kayan aikin kwas ɗin Masu Sauya Al’umma na Gida a nan!
Kayan aikin kwas ɗin sun ƙunshi jagorar mai jagoranci da kayan haɗi na kowanne zaman kamar PowerPoint, katunan wasa, fosta, da rubutun gabatarwa.
Jagorar mai jagoranci ta ƙunshi abubuwa 3:
BANGARE NA A Yadda za ayi amfanida waɗannan kayayyaki
Gabatarwa ga kayan aikin, yadda za a shirya don zaman, tare da shawarwari kan jagoranci da amsa tambayoyi masu wahala.
BANGARE NA B Shirye-shiryen zaman
Cikakkun bayanai da ke taimaka maka gudanar da duk atisayen tare da rubutun gabatarwa da labarun da ake amfani da su a kowanne zaman.
BANGARE NA C Takardun da za a iyadubawa
A ƙasa za ku sami hanyoyin sauke kayan aikin kwas ɗin. Kuna iya sauke duk kayan a cikin fayil ɗin zip guda ɗaya, ko kawai jagorar mai jagoranci, ko fayiloli na musamman don kowanne zaman.
Sauke kayan haɗi na musamman don kowanne zaman
An samo wannan kwas ɗin a cikin harsuna da dama- yaya naka?
Dukkan sigogin harsunaGano duk kayan aikinmu na masu horarwa (a Turance)
Kara karantawa
Muna matuƙar son jin labarin kwarewarku game da yadda kuka yi amfani da kayan koyon don kawo canji a cikin al’ummarku.